Kisan Sheikh Aisami: An kori makasan sojoji biyu daga aiki
Hukumar sojojin ƙasa ta Najeriya ta kori sojoji biyu bisa zargin suna da hannu a kisan Sheikh Aisami Goni Gashua, wani babban malami a...
Abinda Sheikh Aisami ya tambaye ni da na ɗaga bindiga zan harbe sa -Makashin soja
Lance Kofur John Gabriel, soja mai lamba A13/69/1522, ya bayyana yadda ya yaudari Sheikh Aisami Goni Gashua, babban malami a jihar Yobe, kafin ya...