Shehu Sani ya ayyana wasu gaggan barayin daji da ‘yan garkuwa 4 wadanda tilas a hukunta su idan har ana so ta’addanci ya kau
Shehu Sani wanda shine tsohon sanatan na yankin Kaduna ta tsakiya, a majalisar dattawa zagaye na takwas, ya ce ta'addanci da yake faruwa a halin...