Mabiya addinin Hindu na zagin Shahrukh Khan saboda ya yiwa mawakiyar da ta mutu addu’a irin ta Musulmai
Mabiya Addinin Hindu a kasar Indiya sun yi ta zagin shahararren jarumi Shahrukh Khan kan ya yiwa mawakiyar da ta mutu addu'a irin ta Musulmai……