Yadda saurayi ya titsiye budurwarsa a dakin otal su na cin amarsa da abokinsa
Wani dan Najeriya ya titsiye budurwarsa a dakin otal inda yake zargin ta tare ne don cin amanarsa da abokinsa, LIB ta ruwaito. Kamar yadda…
Wani dan Najeriya ya titsiye budurwarsa a dakin otal inda yake zargin ta tare ne don cin amanarsa da abokinsa, LIB ta ruwaito. Kamar yadda…
An dauki hotunan wasu 'yan mata biyu masu karancin shekaru yayin da suke tsaka goge raini ta hanyar kwasar dambe akan wani saurayi, LIB ta…
Wata budurwa ta nemi shawarar jama’a akan wani sharadi da saurayinta ya ba ta. A cewarta, har gida ya zo ya sanar da ita tsarinsa,…
A ranar Litinin, 2 ga watan Mayu wasu ‘yan mata biyu a Minna da ke Jihar Neja sun kwashi damben nushi akan wani saurayi. An…
Ana zargin wani saurayi da kashe budurwarsa a Abuja, ya kuma sanar da ‘yan uwanta cewa "su zo su dauki gawar ta". A watan Mayun…
Wani matashin saurayi dan kasar Ghana mai amfani da suna unrulymacmonies, kuma yana amfani da bra_kingsley1 a manhajar TikTok, ya shayar da mutane da dama…
Wani matashin saurayi dan Najeriya ya burge masu amfani da shafukan sadarwa akan yadda lokaci daya Allah ya albarkaci rayuwar shi, bayan ya fuskanci matsaloli…
'Yan sanda sun kama wata budurwa mai shekaru 18 saboda ta banka wa saurayinta wuta a jihar Benue Kamar yadda bayanai suka zo, budurwar tayi…
Wani matashin saurayi dan Najeriya ya wallafa yawan takardun da yake dasu a kokarin da yake na neman aikin yi, hakan ya sanya mutane suka yi ta mamaki...
Wata kotun majistire mai lamba 18 dake zaune a unguwar Gyadi-Gyadi dake jihar Kano, tayi watsi da bukatar bada belin wata budurwa da take zargi da aika wa saurayinta gungun 'yan fashi...