20.1 C
Abuja
Friday, December 9, 2022

Tag: Saudiyya

Jami’an tsaron Saudiyya sun yi ram da mutumin da ya sadaukar da Umararsa ga Sarauniyar Ingila, Elizabeth

Kamar yadda jami’an tsaron Saudiyya su ka bayyana, sun kama wani mutum wanda yaje Makka musamman don yayi umara saboda Sarauniya Elizabeth II, The...

An kai ruwa rana yayin ceto budurwa daga hannun mai safarar mata zuwa Saudiyya kwadago

An kai ruwa rana a filin jirgin Jomo Kenyatta bayan wata mata ‘yar kasar Kenya ta dinga turjewa tana fizgar hannunta yayin da wani...

Matashin da ke shigar mata yana bara a Saudiyya ya bayyana yadda yake samun N647,000 kullum

Lamarin ya faru ne a Dammam, kusan shekaru 10 da su ka gabata inda wani dan kasar Saudiyya mai shekaru 30 da haihuwa ya...

Saudiyya: Kotu ta yankewa tsohon limamin masallacin Harami shekara 10 a gidan kaso

Wata kotu a ƙasar Saudiyya ta yanke wa tsohon limamin masallacin Harami, Sheikh Saleh al Talib, hukuncin shekara goma a gidan kaso.A cewar wata...

Saudiyya ta sanar da muhimman sabbin sauye-sauye kan aikin Umrah

Sabon lokacin fara aikin Umrah ya shiga a cikin satin da ya gabata. A wannan shekarar masu yin Umrah daga ƙasar waje za su...

Wani Alhaji daga jihar Kano ya rasu a Saudiyya

Wani Alhaji ɗan jihar Kano, Sani Idris Muhammad ya rasu a Saudiyya a lokacin hajjin bana na wannan shekarar 2022.Hukumar kula da jindaɗin Alhazai...

Wizkid ya gudanar da ƙayataccen wasan casu a Saudiyya, ya kafa wani babban tarihi

Shahararren mawaƙin 'Afrobeats' ɗan Najeriya, Wizkid ya kafa wani tarihi inda ya zama mawaƙi na farko da ya taɓa jagorar wani babban taron wasanni...

Mata daya ta isheka rayuwar duniya, Cewar babban malamin Saudiyya mai mata 2

Dr Aa’ed Al-Qarni ya ce mace daya ta ishi namiji a wani shiri na Trend KSA na MBC Talk Show, LifeinSaudiArabia.net ta ruwaito.Kamar...

 Saudiyya ta sha alwashin hukunta duk wani wanda ba musulmi ba wanda ya kara karya dokar shiga haramin Makka da Madina ko dan wacce...

Bayan ganin wani dan asalin kasar Isra'ila, yana shawagi kusa da dakin ka'aba, shugaban ma'aikatar kula da haramin Makka da Madina, Sheikh Abdulrahman Al-Sudais...

Hukumar kasar Saudiyya sun kama kayan ‘yan luwadi da madigo da aka shiga da su kasar

Hukumar kasar Saudiyya ta cafke wadansu kayan roba da ake amfani dasu wajen yin madigo, da kuma kayan sakawa da ake zargin 'yan kungiyar luwadi...

Gwamnatin Saudiyya ta dage duk wani takunkumi da yake da alaka da cutar kwarona 

Kasar Saudiyya ta dage duk wani takunkumi da aka sanya na cudanyar jama'a, a sakamakon cutar kwarona. Hukumar lafiya ta Saudiyya ta ta fitar...

Wata budurwa ‘yar ƙasar Saudiyya ta gano cewa ita namiji ce bayan shekara ashirin 20

Wata budurwa 'yar ƙasar Saudiyya, mai suna Randa, ta shiga shekarun ta na girma ba tare da taga wata alamar balaga ba, kamar sauran...

Kasar Saudiyya ba zata halatta siyar da giya ba domin samun ziyarar ‘yan yawon bude ido

Gimbiya Haifa Bintu Muhammad, wacce ita ce mataimakiyar ministan yawon buɗe ido, ta ƙasar Saudiyya, ta bayyana karara cewa babu wata dokar siyar da...

Wata Uwa a Saudiyya ta yafewa wanda ya kashe ɗan ta, ta ƙi karɓar diyyar Riyal R105m (N11.6bn)

Kimanin shekara goma sha takwas 18, wani mutum ya kashe wani dan asalin kasar Saudiyya, wanda yake zaune a jihar Thhar dake a yankin...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsSaudiyya