24.1 C
Abuja
Saturday, November 26, 2022

Tag: Saudi Arabia

Saudiyya: Magidanci ya caccake idanuwan matarsa da wuƙa a gaban ‘ya’yanta bakwai

Matar ta yi aski ba tare da samun amincewar mijinta ba. Da mijin ya gane haka, sai ya fusata har ya yi mata barazanar...

An bude karin manyan zaurukan sallah 80 na Masallacin Harami a watan Ramadanan bana

Shugabannin koli na masallatan Makka da Madina ya sanar, a ranar 5 ga watan Afirilu cewa, masallacin haramin Makka ya bude karin zaurukan sallah...

Hukumomin Saudiyya sun ƙwace jabun ruwan zam-zam kimanin katan ɗari huɗu a Makkah

A ranar Alhamis din da ta gabata ne kafafen yada labarai na kasar Saudiyya suka rawaito cewa hukumomi a birnin Makkah na ƙasar Saudiyya...

Makkah: Masu ibada miliyan ɗaya sun yi sallar Juma’a a masallacin Harami bayan cire takunkumin korona

MAKKAH: Ma'aikatar Hajji da Umrah ta Saudi Arabiya ta tabbatar da cewa sama da mutane miliyan ɗaya ne suka gudanar da sallar Juma'a bayan...

A karon farko, an yi shagulgulan gani da fadi don bikin Kirsimeti a kasar Saudiyya

A karon farko kasar anyi shagulgula na gani da fadi don bikin kirsimeti a kasar Saudiyya. A shekarar 2021 ne mutanen kasar Saudi Arabiya...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsSaudi Arabia