29 C
Abuja
Saturday, December 3, 2022

Tag: Sata

Mune muka kashe tsoho dan shekara 90 muka kona gawarsa kuma muka sace kudi N430,000.00 – Inji wasu matasan yan ta’adda 

Hukumar rundunar 'yan sanda ta jihar Sokoto tayi nasarar cafke wadansu bata gari da ake zargin yan wata kungiyar sa kai ne, da laifin...

‘Yan sanda sun kama wani matashin barawo da ya kware wajen satar akwatinan talabijin a hotal – hotal 

Rundunar 'yan sanda ta jihar Ido, sun damke wani barawo mai suna Ahmed Ibrahim, wanda ya kware wajen satar talabijin ta bango a Otal...

Wani mutumi ya daye rufin kwanon masallaci ya cire kofofi da sunan kungiya daga kasar larabawa zata gina Sabon masallaci kuma ya siyar da...

Wani mutum wanda har yanzu ba'a gano ko wanene ba, ya yaudari wadansu mutane dake garin Kiyawa ta jihar Jidawa, inda ya sa aka...

Kotun shari’ar musulunci ta yankewa barawon fankar masallaci hukunci 

Babban mai shari'a na kotun shariar musulunci ta Bauchi, ya yankewa wani mai suna Salisu Aliyu, hukuncin watanni goma sha biyar a gidan gyaran...

Sabon ma’aikacin gidan burodi ya sace N350,000, ya tsere a jihar Legas

Wani ma'aikacin gidan burodin Tasty Loaf Bakery dake titin Ajelogo lamba 12 a unguwar Mile ta jihar Lagos, mai sunaJohn Emeka, ya sace Naira...

Budurwa ‘yar Najeriya ta tsere da N140,000 da POS ranar da ta fara aiki, ta yi amfani da bayanan ƙarya akan CV

Wani dan Najeriya mai suna @Letter_to_Jack, ya ɗauki wata ma'aikaciya Ashiru Dupe Adedayo, wanda rahotanni suka nuna ta gudu da kuɗi har N140,000 a...

Fasto ya sace N40m da aka tara na taimako a coci

Wata kotu ta laifuka na musamman dake jihar Legas ta yankewa wani fasto shekaru 3 a gidan yari bisa laifin satar kadaden coci ...

Barawo ya sace sadakin amarya N100,000 a aljihun waliyyi a Masallacin Al-Noor

Wani kasurgumin barawo ya sace sadakin amarya N100,000 bayan sa'o'i kadan da daura aurenta a cikin masallaci A ranar Juma'a, 29 ga watan...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsSata