24.1 C
Abuja
Sunday, November 27, 2022

Tag: Sarkin Waka

Kebura: Fati Slow ta yi bidiyo tana hargowa inda ta goyi bayan Naziru Sarkin Waka

Bayan yin shiru na wani lokaci, Fati Slow ta yi dogon bidiyo tana caccakar duk mai sukar Naziru Sarkin Waka. Ta ce tana bayansa.A...

Gadararre, Mai Girman Kai, Tun da ta bar fim dinka ka dauki tsana ka daura mata, Martanin Baban Chinedu ga Sarkin Waka

Yayin da rigimar Naziru Sarkin Waka da Jaruma Nafisat Abdullahi ta ke kara nisa, jarumai suna ta mata mata baya yayin da wasu suke...

Fati Slow ta yi tsit inda sauran jarumai kamar Maryam Booth da Rahama Sadau ke caccakar Naziru akan fadansa da Nafisa

Tun bayan jarumar Kannywood, Nafisat Abdullahi ta yi wata wallafa wacce ta ce iyaye su dena haihuwar yaran da ba za su iya kulawa...

Martanin Nafisa Abdullahi ga Sarkin Waka: Na san matsalarka, so kake kayi suna

Shahararriyar jarumar masana'antar fina-finai ta Kannywood, Nafisa Abdullahi tayi kakkausan raddi ga Naziru Ahmad wato Sarkin waka.Nafisa Abdullahi ta caccaki Sarkin WakaA wata wallafa...

Martanin Sarkin Waka ga Nafisa: Idan kana son ganin ‘ya’yan da iyaye suka haifa suka kasa kulawa da su ka taho masana’antar fim

Naziru Sarkin Waka ya yi wa jaruma Nafisa Abdullahi raddin akan maganar da ta yi a farkon makon nan, wanda ta ce iyaye su...

A bangarena Allah ya isa zance da kai Naziru, saboda ban ga dalilin yi mana kudin goro ba – Suwaiba Makauniya

Bayan jaruma Suwaiba Makauniya ta fito ta yi raddi dangane da kalaman Naziru Sarkin waka, inda ta musanta batun lalatar da yake zargin ana...

Wallafar Nazir Sarkin Waka a Instagram yana goyon bayan dukan mata ya tayar da kura

Babban mawaki Nazir Sarkin waka kuma jarumin fina-finai lya janyo cece-kuce sakamakon wata wallafa da yayi a shafinsa na Instagram.A shafinsa mai suna Sarkin_Wakar_San_Kano...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsSarkin Waka