Tarihi: Jerin Sarakuna 58 da suka yi mulki a Kano
Masarautar Kano ta kasu gida biyar ne kamar yadda tarihi ya nuna, wadanda suka hada da gidan Bagauda, gidan Rumfa, gidan Kutumbawa, gidan Ibrahim Dabo...

A lokacin da garin Kano ya kafu babu wani shugaba ko guda daya mai karfin guiwar hada kan al’ummar karkashin mulkinsa...