27.1 C
Abuja
Monday, January 30, 2023

Tag: Sanata

Kotu ta yankewa sanatan APC shekaru 7 a gidan yari bayan ya wawuri makudan kudade

Wata kotun daukaka kara da ke Jihar Legas ta yankewa Peter Nwaoboshi, sanatan jam’iyyar APC daga Jihar Delta, shekaru 7 akan wawurar wasu kadade,...

Shugaban masu rinjaye na majalisar dattawa ya canja sheka daga APC ya koma PDP 

Shugaban sanatoci masu rinjaye Yahaya Abdullahi, da yake wakiltar Kebbi ta Arewa, ya canja sheka daga APC mai mulki zuwa jamiyyar PDP a jihar...

Mama Daso ta je gaban kotu, ta ce sai Deliget sun fito mata da kudinta da su ka lamushe

Jaruma Saratu Gidado, wacce aka fi sani da Mama Daso, ta yi bidiyo gaban babbar kotu da ke Gyadi-Gyadi a birnin Kano, kamar yadda...

Sanata ya bayyana mutanen da suka dauki nauyin masu zanga-zangar EndSARS

Sanata Abdullahi Adamu, mai wakiltar jihar Nasarawa ta yamma, ya bayyana cewa an so ayi amfani da zanga-zangar EndSARS ne a kawar da gwamnatin Buhari...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsSanata