Dan Sanata Kibiya na shirin auren zukekiyar diyar Sarkin Kano, Aminu Ado, shirye-shirye sun kankama
Tuni shirye-shirye su ka kankama dangane da auren dan Sanata Umar Kibiya, Amir Kibiya Usman da diyar Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero. Kamar yadda shafin…