Ramadan 2022: Sunayen limamai 6 da zasu jagoranci sallar Taraweehi da Tahajjud a Masjidul Haram
Hukumomin kasar Saudiyya sun fitar da jerin sunayen limaman da zasu jagoranci sallar Tarawi da Tahajjud a masallacin Makka na azumin wannan shekarar. Wannan jerin…