20.1 C
Abuja
Friday, December 9, 2022

Tag: Sadiya Haruna

Meye na rage shekaru?: Jama’a sun yi caa bayan Sadiya Haruna ta ce shekarunta 27

A ranar Lahadi, 17 ga watan Yulin 2022 ne fitacciyar mai sayar da magungunan mata kuma tsohuwar Jarumar Kannywood, Sayyada Sadiya Haruna ta yi...

Sadiya Haruna: Za mu je firzin ziyara rike da kullin garin rogo, cewar Teema Makamashi da Fatee Slow

Bayan kotu ta yanke wa Sayyada Sadiya Haruna hukuncin daurin watanni 6 a gidan yari ba tare da tara ba akan wata rigima da...

Daurin Sadiya Haruna nasara ce a gare ni, cewar Jarumi Isah A. Isah

Jarumin fina-finan Kannywood, Isah A. Isah wanda aka daure Sayyada Sadiya Haruna saboda shi ya fito ya nuna farin cikinsa karara dangane da hukuncin...

Kotu ta yanke wa Sadiya Haruna hukuncin watanni 6 a gidan yari saboda batanci ga Isah A. Isah

A ranar Litinin wata kotun majistare da ke filin jirgin Mallam Aminu Kano ta yanke wa wata fitacciyar jarumar Kannywood kuma sananniya a Instagram,...

Daga karshe, Sadiya Haruna ta hakura da zaman Kano bayan an kusa watsa mata ‘Acid’

Fitacciyar mai sayar da maganin mata a garin Kano, ‘yar asalin Maiduguri, Sadiya Haruna ta bayyana shirin ta na komawa Jihar Borno, tushen ta.Tun...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsSadiya Haruna