Allahu Akbar: Hotunan budurwa da ta ciyar da mutum 242 shinkafa da nama a Ramadan sun bayyana
Wata mata yar Nageriyar ta nuna Soyayyar gaskiya ga mutane lokacin azumin Ramadan, inda tayi karo-karo domin ciyarwa lokaci azumin Ramadan. A ranar Laraba 6…