Mutane na ta cece-kuce bayan an jiyo Rochas Okorocha na jawo ayar Al-Qur’ani mai girma a wajen kamfen din shi
Idan ba a manta ba, Okorocha ya bayyana ra’ayin sa na takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar APC a wata takarda wacce ya tura wa shugaban…