24.1 C
Abuja
Saturday, January 28, 2023

Tag: Rikici

Wasu ‘yan bindiga sun kashe wani Dan achaba a jihar Osun

Wasu ‘yan bindiga a ranar Juma’a sun kashe wanidian achaba mai suna Toyin Oluwaseun, a cikin wani kangon gini a garin Ilesa na jihar...

Direbobin tanka sun tare hanyar Zaria zuwa Kano bisa rauni da ‘yan KASUPDA su ka yiwa dan uwan su

A ranar Alhamis din da ta gabata direbobin tankar Mai suka tare hanyar Zariya zuwa Kano na tsawon sa’o’i takwas bayan da wasu ma’aikatan...

Idan masu mulki suka ci gaba da nuna halin ko in kula tabbas Najeriya zata zama kamar Afghanistan Venezuela, Somalia da Lebanon – Inji ...

Shahararren mawaki dan  Najeriya din nan mai suna Charles Oputa wanda aka fi sani da Charly Boy, ya shiga shafin sa na tuwita domin...

Bayan shafe shekaru 67 a gidan yari an sallami wani tsoho da aka tsare tun yana dan shekara 15 amma yace ba inda zashi

Wani tsoho da ya shafe shekara 67 a gidan yarin  Philadelphia, bayan an yanke masa hukuncin daurin rai da rai, ya nuna turjiya ta kin fita...

An nemi gwamnatin Jihar Kwara ta biya diyyar Naira miliyan N113,388,000 kan kisan dalibi Musulmi a tarzomar sanya Hijabi

Dangin dalibin nan Habeeb Idris, dan makarantar Oyun Baptist High School, dake Ijagbo wanda aka kashe lokacin rikicin sanya Hijabi, da wadansu musulmai da...

TikTok ya zama bala’i: Bayan rikicin su Suddenly, su Zuhura da Maryam sun kwashi dambe har da cizo

Bayan rikicin su Suddenly da Aisha Zaki wanda ya janyo yaran Aisha Zaki suka je har gida suka lakada wa Suddenly dukan tsiya, har...

Wata mata ta dambara wa mijin ta dutsen guga mai zafi wanda yayi ajalin sa a Legas

Wata mata ta dambara wa mijin ta dutsen guga mai zafi wanda yayi ajalin sa a Jihar Legas.Matar aure mai suna Motunrayo, ta halaka...

Jerin jihohi: Hukumar DSS ta bankado kokarin tada rikicin addini a wasu jihohin Najeriya

Hukumar DSS ta bayyana kulle-kulle da shirye-shiryen tayar da tarzoma a wasu jihohi da ta gano yanzu haka ake yi Hukumar ta bincika,...

Mutum 7 sun mutu sakamakon rikici da ya barke tsakanin Fulani da Amotekun

Mutane da yawa sun rasa rayukansu a jihar Oyo, bayan Amotekun sun tari Fulani da fada Duk da dai har yanzu ba a san dalilin...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsRikici