24.1 C
Abuja
Saturday, January 28, 2023

Tag: Rawa

Yarinya ta sha kuka bayan mamarta ta shiga gasar rawa don samun injin niƙa ta faɗi

Wata ‘yar Najeriya ta dauki hankalin mutane da dama bayan an ganta a bidiyo tana rusa kuka saboda mahaifiyarta ta shiga gasar rawa don...

Bidiyo: Yadda Bishop Kukah ya kwashi rawar wakar ‘Buga’ a bikin cikarsa shekaru 70

A wani sabon bidiyo wanda ya ke ta yawo a kafafen sada zumuntar zamani, an ga fitaccen bishop din na addinin kirista, Matthew Kukah...

Bidiyon wata Amarya tana kwasar rawa a liyafar aurensu yayin da ango ya zauna takaici ya ishe shi

A wani guntun bidiyo da ke yawo a kafafen sada zumuntar zamani an ga inda amarya ta zage a liyafar aurenta tare da kawayenta...

Kabilar Hamar: Maza na gane juriyar mata ta hanyar zuga musu bulalai yayin da matan Ke kwasar rawa ana kidi

Matan kabilar Hamar da ke Ethopia suna yin wani biki mai suna “Maza”, wanda maza za su dinga zuga musu bulalai har sai jikinsu...

Bidiyo: Dalibi ya zage yana kwasar rawa don samun maki 10 daga wurin lakcaransa

Wani malamin jami’a ya umarci dalibinsa ya kwashi rawa akan maki 10, shafin Instablog9ja na Facebook ta ruwaito.Kamar yadda bidiyon ya nuna, an...

Mahaifin wata ‘yar TikTok ya kwanta dama bayan ganin bidiyonta tana rawar wakar batsa

Wata ‘yar TikTok ta yi sanadiyyar ajalin mahaifinta bayan ya ga bidiyonta tana rawa da wakokin batsa da zage-zage a kafar.Ganin bidiyon nata ke...

Tikar rawar wani Lakcara a Jami’ar UNIABUJA ta Abuja, ta ban dariya a gaban dalibai ta ja hankali

An ga wani Lakcara a jami'ar Abuja yana rawa da nishadi a wani salo na ban dariya, a wani faifan bidiyo da ya...

Bidiyon biloniya Dangote ya na kwasar rawa wurin wani biki ya birge ‘yan Najeriya

Bidiyon hamshakin attajirin nan na Najeriya, Aliko Dangote yana rawa a wani biki, ya jawo Cece-cuke a shafukan sada zumunta.Shahararren dan kasuwa Aliko Dangote...

Bidiyon Obasanjo yana kwasar rawa cike da nishadi ya janyo cece-kuce a shafukan sadarwa

Bayyanar bidiyon Obasanjo, yana kwasar rawa yayin da yake motsa jiki ya janyo cece-kuceA bidiyon, an ga tsohon mai shekaru 83, sanye da irin...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsRawa