Kada ku dogara da gwamnati ta baku aikin yi, Aregbesola ga matasan Najeriya
Ministan cikin gida Rauf Aregbesola ya shawarci matasan Najeriya dasu fara abubuwa na dogaro da kai, wanda hakan zai taimaka musu ba tare da sai sun fita neman aiki ba...