22.5 C
Abuja
Friday, December 2, 2022

Tag: Rashin tsaro

‘Yan majalisar dattawa sunyi barazanar tsige shugaba Buhari saboda matsalar tsaro 

Da suke nuna rashin jin dadin su akan matsalar tsaro, majalisar dattawa sun yi barazanar tsige shugaba Buhari .Sanatoci sun budewa Ahmad Lawan wuta...

Ja’afar Ja’afar, Barista Bulama Bukarti da sauran su sun yi zanga-zanga a birnin Landan, sun ce Buhari ya gaza

'Yan Najeriya da ke zama London sun fita zanga-zanga inda suka ce Buhari ya gaza sakamakon rashin tsaro da ya addabi arewacin Najeriya.A ranar...

Allah ya isa tsakaninmu da Buhari, Barista Audu Bulama Bukarti

Mai bincike karkashin cibiyar harkar tsaro ta Tony Blair a kasar Birtaniya, Barista Audu Bulama Bukarti ya ce tsakanin jama’an Najeriya da shugaban kasa...

Lokaci ya yi da ya kamata ko wanne dan Najeriya ya tanadi bindiga inji Malam Bello Yabo Sokoto

Malam Bello Yabo na jihar Sokoto ya yi wani wa’azi mai ratsa jiki wanda mutane da dama su ka dinga cece-kuce akansa.A wani bidiyo...

Arzikin da Allah ya yiwa Arewacin Najeriya ya nunka na Kudu sau dubu – Hamza Almustapha

Dr Hamza Almustapha, tsohon dogarin marigayi janar Sani Abacha ya ce maganganunsa ba lallai su yi wa wasu dadi ba amma hakanan zai yi,...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsRashin tsaro