Yadda na sha da ƙyar a harin jirgin ƙasan Kaduna-Abuja, Rahama Sadau
Shahararriyar jarumar fina-finan Najeriya, Rahama Sadau tare da iyalan ta sun godewa Allah bayan da jarumar ta wallafa yadda ta samu ta tsira daga harin…
Shahararriyar jarumar fina-finan Najeriya, Rahama Sadau tare da iyalan ta sun godewa Allah bayan da jarumar ta wallafa yadda ta samu ta tsira daga harin…
Labarin zubar da cikin jaruma Rahama Sadau, daga ina batun ya ke ne? Wani mai jan hankali a dandalin TikTok kamar yadda Tashar Tsakar Gida…
Bayan bayyanar hotunan jaruma Rahama Sadau sanye da kayan Fulani tare da sauran manyan jarumai kamar Sani Musa Danja, Magaji Mijinyawa da Rabiu Daushe, da…
A cikin makon da ya gabata ne dai hoton auren furodusa Abba Sadau, wanda yake yayane ga jaruma Rahama Sadaau ya karade shafukan sada zumunta.…
Fitacciyar jarumar Kannywood, Rahama Sadau ta ce babu dalilin da zai sa ta bar harkar fim saboda aureA cewar Sadau, mata suna cigaba da sana'o'insu…
A shekarar 2020 akwai wasu fitattun mata 10 da labaransu yayi ta yawo a kafafen sada zumuntar zamaniLabarinsu yayi ta yawo, duk da sanannun mutane…
Biyo bayan korar da aka yiwa jaruma Rahama Sadau, tun bayan bayyanar wasu hotuna na tsiraici, inda hakan ya haddasa har takai ga kungiyar Moppan sun kori jarumar daga masana'antar...
Fitacciyar jarumar Kannywood, Rahama Sadau za ta bayyana a gaban kotun shari'a dake Kaduna, akan zagi da cin mutuncin fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW)...