An yankewa mawakin Amurka, R. Kelly shekaru 30 a gidan yari akan lalata da kananun yara
An yankewa mawakin kasar Amurka, R. Kelly daurin shekaru 30 a gidan yari ranar Laraba akan amfani da damar daukakarsa wurin lalata da kananun yara…