Fargaba nake kar EFCC ta damke ni, inji Abdul wanda zai tashi da N129.6b idan Pi (π) ta fashe
Abdullahi Abdullahi Ibrahim, dan shekara 18 da ya zage damtse wurin hako Pi (π) ya bayyana fargabar da ya shiga bayan ganin alamar ya...
Yanzu haka kimar duk Pi (π) daya ya kai N180m, cewar shugaban ‘yan Pi na Tudun wadan Zaria
Yayin da matasa da dama su ka bazama su na shiga harkar Pi (π), inda su ke kyautata zaton harka ce ta samun dukiya...