24.1 C
Abuja
Sunday, November 27, 2022

Tag: peter obi

Abinda muka tattauna da Peter Obi -Sheikh Gumi

Sanannen malamin addinin musuluncin nan Sheikh Ahmad Abubakar Gumi, ya bayyana abinda suka tattauna da dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party (LP),...

2023: Ƙokarin amfani da cocuka ba zai haifa maka ɗa mai ido ba, Okowa ga Peter Obi

Ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP, Sanata Ifeanyi Okowa, ya zargi Peter Obi, ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party da...

Matasa sun buɗe wurin wankin mota kyauta domin tallata Peter Obi a jihar Bauchi

Wasu matasa sun buɗe wurin wankin mota na kyauta a jihar Bauchi domin wayar da kan mutane akan takarar Peter Obi.Peter Obi na jam'iyyar...

Babu abinda ku ka iya sai ‘gina tumbinku’, Peter Obi ga PDP da APC

Rikici na ci gaba da hautsinewa tsakanin manyan jam’iyyun Najeriya yayin da su ke kokarin yin kamfen don ganin jama’a sun zabe su a...

Dalilan da yasa ba zan binciki gwamnatin Buhari da sauran gwamnatoci ba -Peter Obi

Ɗan takarar shugaban ƙasa a ƙarkashin inuwar jam'iyyar Labour Party (LP), Mr. Peter Obi, ya bayyana dalilan da suka sanya ba zai bincike gwamnatocin...

Kwankwaso ya bayyana abinda yankin Inyamurai yakamata su koya daga Tinubu

Rabiu Musa Kwankwaso, ɗan takarar shugaban ƙasa a jam'iyyar NNPP, ya bayyana zaɓen 2023 a matsayin wata babbar dama ga yankin inyamurai.Yankin Inyamurai ne...

Na tsine wa Peter Obi, ba zai ci zabe ba tunda makwado ne, ba ya taimako, Fasto Mbaka

Fitaccen faston Katolika kuma darektan Adoration Ministry Enugu Nigeria (AMEN), Fr Mbaka ya bayyana cewa tsohon gwamnan Jihar Anambra kuma dan takarar shugaban kasar...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsPeter obi