27.1 C
Abuja
Monday, January 30, 2023

Tag: PDP

An kai wa tawagar motocin Atiku Abubakar mummunan hari a Maiduguri

An farmaki tawagar motocin tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ɗan takarar shugaban ƙasa na jami'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), a birnin Maiduguri, jihar...

Tinubu ya bayyana babban dalilin da yasa Atiku yakamata ya janye ya mara masa baya

Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam'iyyar All Progressives Congress (APC), ya nemi abokin hamayyar sa na jam'iyyar Peoples...

2023: Dalilin da yasa PDP zata lashe zaɓen shugaban ƙasa -Atiku Abubakar

Ɗan takarar kujerar shugaban ƙasa a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar People’s Democratic Party (PDP) a babban zaɓen shekarar 2023, Alhaji Atiku Abubakar, ya bayyana cewa...

An ci zaɓe an gama: Tuni har Atiku ya fara rubuta sunayen ministocin sa -Kakakin yaƙin neman zaɓe

Tuni har ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya fara rubuta sunayen mutane ciki har da na ƴan adawa waɗanda zai...

Atiku Abubakar ya amince a sauke Ayu, ya bayar da sharuɗɗan sa

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar People’s Democratic Party, (PDP), Atiku Abubakar, ya bayar da sharuɗdan yin murabus ɗin shugaban jam'iyyar na ƙasa,  Dr....

Tinubu da gwamnonin APC sun saka labule da Jonathan

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya kai ziyara gidan tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan, a daren ranar Talata...

Babu abinda ku ka iya sai ‘gina tumbinku’, Peter Obi ga PDP da APC

Rikici na ci gaba da hautsinewa tsakanin manyan jam’iyyun Najeriya yayin da su ke kokarin yin kamfen don ganin jama’a sun zabe su a...

An yi wa wani gwamna a Arewa ihu barawo 

Daruruwan ‘yan jam’iyyar APC sun muzanta  gwamnan jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq. Abin da ya ja aka yi ma gwamnan ihu barawoJaridar POLITICS NIGERIA,  ta samu...

2023: Atiku Abubakar yayi muhimman naɗe-naɗe a tawagar yaƙin neman zaɓen sa

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Atiku Abubakar, ya naɗa kakakin yaƙin neman zaɓen sa na neman takarar shugabancin ƙasar...

Cikakken sakamakon yadda PDP ta lallasa APC a zaɓen gwamnan jihar Osun

Yanzu dai ya wuce a ce labari ne: An bayyana Ademola Adeleke, ɗan takarar jam'iyyar PDP a zaɓen gwamnan jihar Osun, a matsayin wanda...

PDP ta lallasa APC a zaɓen gwamnan jihar Osun

An bayyana sanata Ademola Adeleke, ɗan takarar jami'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a zaɓen gwamnan jihar Osun, a matsayin wanda ya lashe zaɓen.Adeleke, wanda...

2023: Yaƙin neman kujerar gwamnan Kaduna a mutu ko ayi rai ne -PDP

Jam'iyyar adawa ta People’s Democratic Party (PDP) ta bayyana yaƙin neman kujerar gwamnan jihar Kaduna a matsayin a mutu ko ayi rai a zaɓen...

Haka za ku cigaba da kwadago har ku mutu, Tinubu ga LP da PDP

Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta tsaida ranar 16 ga watan Yuni a matsayin ranar zaben gwamnan jihar Osun, Nigerian Pulse ta ruwaito.Gwamnan...

Shugaban masu rinjaye na majalisar dattawa ya canja sheka daga APC ya koma PDP 

Shugaban sanatoci masu rinjaye Yahaya Abdullahi, da yake wakiltar Kebbi ta Arewa, ya canja sheka daga APC mai mulki zuwa jamiyyar PDP a jihar...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsPDP