Ba mu amince da Farfesan da aka bawa Isah Ali Pantami ba, saboda ya karya doka – Kungiyar ASUU
Hadaddiyar kungiyar malaman jami'oin Nageriya (ASUU) ta ayyana karin matakin karatu da akayi wa Ministan sadarwa Dr. Ali Ibrahim Pantami, a matsayin na bogi. Kuma…