27 C
Abuja
Sunday, December 4, 2022

Tag: Pakistan

Shahararren mawakin Pakistan ya bar kida da waka, zai mayar da hankali kan musulunci

Wani mawaki dan kasar Pakistan ya yanke shawarar yin bankwana da wake-wake domin mayar da hankali kan addinin musulunci.Mawakin mai suna Abdullahi Qureshi ya...

Yadda wani ɗan Pakistan yaje Umrah akan babur, ya shafe kwana 50 akan hanya

Wani ɗan ƙasar Pakistan Abrar Hassan, yayi tafiya har zuwa ƙasashe 18, 12 daga cikin su yaje akan babur ɗin sa, domin cika burin...

Kalaman batanci da wani fitaccen Malamin Addinin Musulunci yayi ga Sayyadina Ali (RA) ya fusata al’ummar kasar Pakistan

Mufti Tariq Masood wani malamin addini a ƙasar Pakistan ya janyo cece-kuce a kafar sada zumunta bayan ya yi we wasu kalaman ɓatanci akan...

Kotu ta yanke hukuncin kisa kan wata musulmar da ta yi batanci ga Annabi (SAW) a ƙasar Pakistan

Wata kotu a ƙasar Pakistan ta yanke hukuncin kisa ga wata mata musulma bayan ta zagi annabi Muhammad (SAW) ta hanyar sanya wasu hotuna...

An yanke wa ministan Pakistan hukuncin kisa kan ɓatanci ga Musulunci

Lahore, Pakistan - Wata kotun yankin da ke Rawalpindi da ke kasar Pakistan ta yanke wa wan fasto, Zafar Bhatti, mai shekaru 58 hukuncin...

Aƙalla mutane 21 sun rasa rayukansu bayan dusar ƙanƙara ta faɗo musu a Pakistan

Pakistan - Dusar ƙanƙara ta kashe aƙalla mutane 21 bayan motocin su sun maƙale yayin da dubunnan baƙi masu yawon buɗe ido su ka...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsPakistan