35.1 C
Abuja
Monday, January 30, 2023

Tag: Osinbajo

Osinbajo na shan matsin lamba, akwai yiwuwar takarar Osinbajo/Kwankwaso a NNPP

Akwai sabbin shirye-shiryen da ake kitsawa a tsakanin 'yan siyasan jam'iyya mai ksyan marmari wato New Nigeria Peoples Party (NNPP) da na hannun daman...

Mun sha kaye, Tinubu ne zai yi nasara -shugaban yaƙin neman zaɓen Osinbajo

Wani babban ɗan kwamitin yaƙin neman zaɓen Farfesa Yemi Osinbajo, Richard Akinnola, ya bayyana cewa sun yarda sannan sun haƙura sun sha kaye, inda...

Osinbajo ya fi dacewa da tallar da gurguru da askirim maimakon shugabanci, Kashim Shettima

Tsohon gwamnan Jihar Borno, Kashim Shettima wanda ke goyon bayan tsohon gwamnan Jihar Legas, Bola Tinubu a matsayin shugaban kasa ya bayyana ra’ayinsa dangane...

Yadda gwamna Ortom ya dinga babatu bayan jami’an tsaro sun hana shi tarbar Osinbajo a jihar sa

Gwamnan Jihar Binuwai, Samuel Ortom ya hassala bayan jami’an tsaro sun dakatar da shi daga tarbar mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, Tribune online...

Naira 620 ne albashina na farko lokacin ina Malamin jami’a, cewar mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo

Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana yadda komai ya sauya a Najeriya inda ya tuna da shekarar 1981.Ya ce a shekarar ne...

Osinbajo: Mun kammala shirin tsamo ‘yan Najeriya miliyan 20 daga bakin talauci

Daya daga cikin manyan alkawuran da mulkin Buhari yayi wa 'yan Najeriya shine kawar da talauci kamar yadda ko wanne dan Najeriya ya...

Osinbajo ya gana da Ganduje kan matsalar tsaro da ilimi

Matsalar da ta addabi fannin tsaro da ilimi ta sanya mataimaki shugaban kasa Yemi Osinbajo da gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje suka gana...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsOsinbajo