Tsautsayi ne zama na shugaban ƙasa -Obasanjo
Tsohon shugaban ƙasa Olusegun Obasanjo, a ranar Asabar, yace komai dangane da rayuwar sa, ciki har da zaman sa shugaban ƙasa a mulkin soja...
Da sauran karfinsa: Bidiyon Obasanjo yana girgijewa tare da diyarsa a liyafar aurenta
Wani bidiyo ya bayyana a shafin Arewa Family Weddings da ke Instagram wanda aka ga tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo yana kwasar rawa.Kamar...
Najeriya na buƙatar shugabanni masu matsanancin hauka – Obasanjo
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa, Najeriya tana buƙatar shugaba dan gada-gada, wanda kuma yake da hauka, domin ya saisaita wa...
Tsoron dorinar Malam yasa na daina zuwa makarantar allo, shiyasa yanzu ban iya Larabci ba – Obasanjo
Duka na ɗaya daga cikin babban hukunci da malaman makarantar Allo ke yi a matsayin matakin gyara ga dalibai.Da yake magana a ranar Lahadi...
Abinda muka tattaunawa da wasu ‘yan Boko Haram, Tsohon shugaban kasa Obasanjo
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo ya bayyana abubuwan da suka tattauna yayin da suka zauna da wasu ‘yan Boko Haram a shekarar 2011,...
Bidiyon Obasanjo yana kwasar rawa cike da nishadi ya janyo cece-kuce a shafukan sadarwa
Bayyanar bidiyon Obasanjo, yana kwasar rawa yayin da yake motsa jiki ya janyo cece-kuceA bidiyon, an ga tsohon mai shekaru 83, sanye da irin...
Obasanjo ya bayyana yadda ya sha da kyar a lokacin da aka yi kokarin kashe shi
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Cif Olusegun Obasanjo ya bayyana yadda Janar Olu Bajowa mai ritaya ya ceto rayuwarshi daga halaka a lokacin juyin mulkin Buka Suka Dimka a shekarar 1976...
Obasanjo ya caccaki shugaba Buhari, ya ce Najeriya taki gaba taki baya
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya nuna rashin jin dadinsa akan halin da Najeriya ke ciki a wannan lokaciObasanjo ya bayyana kasar a matsayin...