Alhamdulillah: Jarumin Fina-finan Nollywood, Jim Iyke ya amshi Musulunci
Shahararren jarumin fina-finai na kudancin Najeriya, Jim Iyke ya amshi musulunci kamar yadda rahotanni su ka bayyana, Aminiya ta ruwaito.An samu bayanai akan yadda...
Ki yi amfani da kudin da kike sawa a waya kina gulma wurin siya wa kanki turare saboda wari kike yi, Jarumin Kudu ga...
Fine Boy, jarumin Nollywood Frederick Leonard ya kira wata abokiyar sana'arsa da mai warin jiki, shafin KemiFilani.ng ya ruwaito.Tauraron fina-finan, wanda a zahiri ya...
Na ga fa’i’doji da dama na zaman dadiron da na yi da mata ta kafin aure, Jarumi Ibrahim Suleiman
Jarumin fina-finan kudancin Najeriya, Nollywood, Ibrahim Suleiman ya bayyana fa’idojin da ya samu sakamakon zaman dadiron da ya yi da matar sa kafin aure.Kamar...
Rahama Sadau ta sake tsunduma fina-finan kudu na Nollywood bayan korarta daga Kannywood
Biyo bayan korar da aka yiwa jaruma Rahama Sadau, tun bayan bayyanar wasu hotuna na tsiraici, inda hakan ya haddasa har takai ga kungiyar Moppan sun kori jarumar daga masana'antar...