Muhimman abubuwan sani dangane da Dr Muhammad Sanusi Barkindo
Sakatare janar na OPEC, Muhammad Sanusi Barkindo, ya rasu. Ya rasu ne a ranar Talata yana da shekaru 63 a duniya.Rasuwar Muhammad Sanusi Barkindo...
Da ɗumin sa: Muhammad Sanusi Barkindo sakatare janar na OPEC ya rasu
Babban sakataren ƙungiyar ƙasashen dake fitar da man fetur wato 'Organisation of Petroleum Exporting Countries' (OPEC) Muhammad Sanusi Barkindo, ya rasu. Ya rasu ne...
NNPC tayi karin farashi: Za a fara sayar da litar man fetur N170
Akwai yiwuwar 'yan Najeriya za su fara biyan kudi mai yawa wajen siyan man fetur, bayan kamfanin kasuwanci na man fetur...