Budurwa ta wallafa hoton kyakyawar mahaifiyarta, tana nema mata mijin aure ido rufe
Wata budurwa ta dage wurin nema wa mahaifiyarta mai shekaru akalla 60 mijin aure ta kafar sada zumuntaBudurwar ta wallafa hoton kyakkyawar mahaifiyarta wacce fuskarta…