Da duminsa: Shugaba Buhari ya kori babban daraktan NDDC
A yanzu haka dai shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya sanya hannu akan mukamin rikon kwarya, na wanda zai dinga sanya ido akan harkokin kawo cigaba a yankin na Niger Delta...