Yadda mai wankin mota yayi min fyaɗe sannan ya ɗirka min ciki -Yarinya ‘yar shekara 11
Wata yarinya 'yar shekara 11 ta shaida wa kotun sauraron masu aikata laifukan fyaɗe da cin zarafi ta Ikeja, jihar Legas, yadda wani mai wankin…
Wata yarinya 'yar shekara 11 ta shaida wa kotun sauraron masu aikata laifukan fyaɗe da cin zarafi ta Ikeja, jihar Legas, yadda wani mai wankin…
Kamar yadda ilimin tattalin arziki na kasuwanci ya bayyana, kayan amfani sun kara farashi da kaso 17.71% tun daga farkon shekarar 2022 zuwa watan Mayu…
Fitaccen jarumin Kannywood kuma mai gabatar da shirye-shirye a tashar Arewa 24, Aminu Shariff wanda aka fi sani da Momo ya bayyana babbar matsalar da…
Ana sa ran rundunar ‘yan sandan babban birnin tarayya, Abuja za su gurfanar da Amira Safiyan, gaban kotun majistare da ke Wuse a yau ranar…
Wata babbar kotun tarayya da ke Legas ta ki sauraron wata kara wacce lauya mai kare hakkin bil’adama, Malcolm Omirhobo ya gabatar bayyan ya bayyana…
Wani rikici ya balle tsakanin mai Adaidaita sahu a Kano da fasinjojinsa wanda hakan har ta kai ga ya dinga tsala musu bulala kamar yadda…
A wani guntun bidiyon da shafin Instablog9ja ta saki wata karuwa ta ci kwalar kwastomanta yayin da ta ce ya ki biyanta hakkinta, Instablog9ja ta…
Fitaccen jarumi kuma furodusa na masana’antar Kannywood, Aminu Shehu Usman, wanda aka fi sani da Aminu Mirror ya bukaci mutane su dinga yi musu gyara…
Akwai sabbin shirye-shiryen da ake kitsawa a tsakanin 'yan siyasan jam'iyya mai ksyan marmari wato New Nigeria Peoples Party (NNPP) da na hannun daman mataimakin…
'Yan sanda a jihar Anambra a ranar Asabar sun cafke wani mutum mai shekara 30 a duniya bisa zargin yin fyaɗe ga wata tsohuwa mai…
Yanayin halin kunci na rayuwa ya jefa rayuka da dama cikin mawuyacin yanayi har ta kai ga wasu sun fara fitowa waje su na sambatu.…
A wani sabon hari da aka kai a ƙauyen Kpada cikin ƙaramar hukumar Lapai, jihar Neja, wasu da ake kyautata zaton 'yan bindiga ne sun…