Jimamin mutuwa: Naira Marley yayi zanen fuskar sarauniyar Ingila a hannun sa
Shahararren mawaƙin nan na Kudancin Najeriya, Azeez Adeshina Fashola wanda akafi sani da Naira Marley, yayi ta'aziyyar rasuwar sarauniyar Ingila, Queen Elizabeth II.Naira Marley...