Mu muka tallata gwamnati mai mulki don haka dole mu fito mu fada mata gaskiya – Naburiska ya caccaki gwamnatin Buhari
Shahararren jarumin masana'antar Kannywood da aka fi sani da Mustapha Naburiska ya magantu akan halin da shugabanni suka jefa al'umma, akan halin rashin tsaro da…