27.1 C
Abuja
Monday, January 30, 2023

Tag: mutuwa

Saura Kiris na mutu – Inji dan dambe Mike Tyson

Sananen dan damben duniya, Mike Tyson ya bayyana cewa, saura kiris mutuwa ta riskeshi. Da yake magana a wani shirin rediyo mai suna 'Hotboxin tare...

Wani matashi ya rasa ransa bayan ya shiga gasar shanye kwalbar giya mai madarar sukudaye domin ya ci kyautar Naira dubu N6000

Wani matasi ya sheka lahira, sakamakon kwankwade wata kwalbar madarar sukudaye cikin mintuna biyu, domin ya cinye gasar yuro goma €10 a wata mashaya...

Wata jarumar fim tayi ikirarin cewa ta dena kowacce irin ibada saboda mahaifan ta da ‘yan uwanta har guda biyu duk sun mutu

Shahararriyar Jarumar fim a kudancin Najeriya, 'yar talla, marubuciya kuma ma'abociyar kafar sada zumta, mai suna Vixen Shirley, tace ta dena ibada ,abin da...

Mata ta ta gudu ta bar ni a asibiti ta dawo gari tana gayawa mutane na mutu – Inji wani mai gungulimi 

Wani mutum da aka bayyana sunan sa a matsayin Basirigara Theodomir, ya bayar da labarin yadda matar sa ta wulakantar da shi a asibiti,...

Wani mutum ya haka kabarin sa ya sayo likkafani har da makara tsaf yana jiran mutuwa 

Wani tsohon mutum dan shekara 70, wanda aka bayyana a matsayin Leonardis, ya bayyana dalilin da ya sanya shi haka kabarin sa, ya siyo...

Wani matashi ya rasu jiya da dare a gidan kallon kwallo yayin wasan Real Madrid da Man City a Kano

Mun samu wani labari mai dimautarwa yayin da wani matashi ya rasa ransa ana tsaka da kallon kwallon wasan Real Madrid da Man City...

 Allah sarki: Bidiyon tsohon da ya bushe tamkar kwarangal, mutuwa ta manta da shi

Hankula sun karkata kan wani tsohon mutum a yanar gizo musamman dandalin TikTok. Mutumin mai suna, Luang Por Yai, ya sanya mahawara a dandalin, inda...

Wani dalibin Yukirain dan Najeriya ya mutu a sakkwato,  sati biyu kacal bayan an tseratar dasu

 Wani dalibi dan Najeriya mai suna Uzaifa Halilu Modachi, da yake karatu a kasar Yukirain ya mutu, a garin Sokoto, sati biyu kacal bayan...

Matukin jirgin kasar Saudiyya ya mutu yana tsaka da tuki daga Bisha zuwa Riyadh

A yau za mu kawo muku cikakken labarin wani matukin jirgin ƙasar Saudiyya wanda ya rasu a cikin jirgin SV 1734 kafin ya sauka...

Dattijo ya shirya jana’izarsa, ya sayi kayan ciye-ciye da baƙi za su ci lokacin makokinsa

Wani dattijo mai shekaru 70 mai suna Leo, wanda watakila ya ga abin da zai faru a nan gaba ya shirya duk abin da...

Har yanzu ina jin radadin mutuwar Ahmed S Nuhu – Tsohuwar matarsa, Hafsat Shehu

Jaruma Hafsat Shehu, wacce mijinta a lokacin, jarumi Ahmed S Nuhu ya mutu bayan aurensu babu dadewa sakamakon hatsarin da ya tafka, ta bayyana...

Jarumi Malam Lawal Gajere ya mutu ya dawo

A yammacin jiya ne shafukan sada zumuntar zamani su ka karade da hotunan Malam Lawal Gajere, jarumin barkwanci a masana’antar Kannywood ana cewa ya...

Takaitaccen tarihin jaruman Kannywood 20 da silar mutuwarsu

A cikin wannan labarin kamar yadda Gaskiya24 Tv na YouTube su ka tattaro, an samu bayanai akan tarihin jarumai 20 na Kannywood da silar...

Sani Garba Sk bai mutu ba, ya ce ‘yan Kannywood ne suke ta dawainiya da shi tunda ciwo ya same shi

Tun jiya labarai su ka dinga yawo akan mutuwar jarumin Kannywood, Sani Garba SK. Mutane da dama sun yi ta yada hotunansa a kafafen...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsMutuwa