27.1 C
Abuja
Monday, January 30, 2023

Tag: Musulunci

Wata baturiya ta musulunta bayan karanta Al-Qur’ani

Bayan ta karanta Al-Qur'ani mai girma sau huɗu a wata ɗaya, wata mata mai suna Maryum  a birnin Plymouth wacce ta taso cikin addinin...

Yadda wani ɗan ƙasar Ukraine ya musulunta bayan samun mafaka a masallaci yayin yaƙin Rasha-Ukraine

Wani mutum musaki ɗan ƙasar Ukraine ya musulunta bayan ya samu mafaka a wani masallaci lokacin harin ƙasar Rasha.Mutumin mai suna Voronko Urko, yayi...

Dole na kalubalanci alamomi uku na musulunci a kotu ; cire rubutun Arabi a jikin Naira, rubutun Kurani a jikin kayan sojoji da kuma...

Lauya dan rajin kare yancin dan Adam , Malcolm Omirhobo, ya kara jadda matsayar sa ta tsaiwar gwamen Jaki akan sai ya ga bayan wadansu...

A karshe dai jaruma Mercy Aigbe ta karbi musulunci bayan aure da mijinta musulmi babu dadewa

Jaruman masana'ntar finafinai na kudancin Najeriya, sun hadu da sauran masoya jaruma Mercy Aigbe, inda suke tofa albarkacin bakin su akan rungumar addinin sabon biloniyan...

Masana kimiyya sun kara bayyana Isara’i da Mi’iraji da Annabi Muhammad SAW ya yi a Musulunci

Tafiyar Annabi Muhammad SAW wani lamari ne da ya shahara a tarihin Musulunci kuma a yanzu masana kimiyyar kasashen yamma sun tabbatar da wannan...

Kalaman batanci da wani fitaccen Malamin Addinin Musulunci yayi ga Sayyadina Ali (RA) ya fusata al’ummar kasar Pakistan

Mufti Tariq Masood wani malamin addini a ƙasar Pakistan ya janyo cece-kuce a kafar sada zumunta bayan ya yi we wasu kalaman ɓatanci akan...

Kotu ta yanke hukuncin kisa kan wata musulmar da ta yi batanci ga Annabi (SAW) a ƙasar Pakistan

Wata kotu a ƙasar Pakistan ta yanke hukuncin kisa ga wata mata musulma bayan ta zagi annabi Muhammad (SAW) ta hanyar sanya wasu hotuna...

Musulunci ya zama addinin da mutane suka fi rububin shiga a kasar Japan

Mutane na cigaba da yin tururuwa suna shiga addinin Musulunci a kasar JapanA yadda wata kididdiga ta nuna daga shekarar 2010 zuwa 2020 an...

Ganduje ya haramtawa Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara wa’azi

Gwamnatin jihar Kano karkashin gwamna Abdullahi Umar Ganduje ta dakatar da malamin musulunci, Sheikh Abduljabar Nasir-Kabara, daga tara mutane don yin wa'azi Kwamishinan...

Musulmai sun bukaci Bishop Kukah ya bar jihar Sokoto baki daya

Kungiyar Musulmai ta MSF ta bukaci Bishop Mathew Hassan Kukah da ya bar Sokoto, birnin Shehu, da gaggawa kuma cikin Salama Kamar yadda...

Google ya bayyana Annabi Muhammad (SAW) a matsayin mutum mafi daraja a duniya

Da gaske ne, za ku iya dubawa da kan ku, Google ya bayyana Annabi Muhammad SAW a matsayin mutum mafi daraja a duniya, ta hanyar yada sakon Annabtar shi da kuma kira da zaman lafiya...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsMusulunci