27 C
Abuja
Sunday, December 4, 2022

Tag: Musulmai

Wata ƙungiyar musulmai ta ɗaukin nauyin aurar da wata marainiya ƴar addinin Hindu

Musulmai da mabiya addinin Hindu sun nuna kan su a haɗe yake a cikin ƴan kwanakinnan a garin Ramgarh, gundumar Alwar a jihar Rajasthaɓ...

 Saudiyya ta sha alwashin hukunta duk wani wanda ba musulmi ba wanda ya kara karya dokar shiga haramin Makka da Madina ko dan wacce...

Bayan ganin wani dan asalin kasar Isra'ila, yana shawagi kusa da dakin ka'aba, shugaban ma'aikatar kula da haramin Makka da Madina, Sheikh Abdulrahman Al-Sudais...

Bidiyon matasan Kiristoci suna raba wa Musulmai abinci a watan Ramadan

An ga kungiyar wasu matasan kiristoci suna rabuwa musulmai abinci, lokacin da suke bude baki, na azumin Ramadan, a kasar Senegal. Mafi yawancin wadanda suka...

Shugaban kasar Rasha, Vladimir Putin, ya karanto ayoyin Alkur’ani mai girma a wurin wani taro

Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin, ya karanta wasu ayoyi Al'kur'ani a lokacin da yake bayani a garin bikin hadin kan tarayyar Rasha. A fadar kafafen...

Kin jinin Musulmai: An bayyana kasar India a matsayin kasar da tafi kowacce kasa hatsari ga al’ummar Musulmai a duniya

An sanya kasar India a jerin kasashen da suka fi hadari ga musulmai, a fadin duniyaIndia din ta zama mai hadarin ne a karkashin...

Fasto ta bawa dalibai Musulmi da Kirista guda 60 kyautar dubu hamsin-hamsin saboda iyayen su basu da karfi

Fitacciyar faston nan da ke zaune a Abuja, Prophetess, Rose Kelvin ta bai wa ɗalibai marasa galihu kiristoci da musulmi 60 kowannen su N50,000...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsMusulmai