29 C
Abuja
Saturday, December 3, 2022

Tag: Muhammadu Buhari

Da duminsa: Ta yuwu mu ladabtar da Tinubu kan tonon sililin da ya yi wa Buhari, Shugaban APC Adamu

Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya ce akwai yuwuwar Bola Tinubu, jigon jam'iyyar APC na kasa ya fuskanci fushin jam'iyyar sakamakon...

Labari da ɗuminsa: Buhari ya rattaba hannu a kan gyaran dokar zabe

Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya amince da ƙudurin dokar zaɓe na 2021 da aka daɗe ana jira.Buhari ya ce ya kamata sabuwar dokar ta...

Aso Villa ta girgiza Shugaba Buhari ya kori hadiman Uwargidansa Aisha Buhari, ya sauya wa wasu wurin aiki

Aso Rock Villa, Abuja - Shugaban kasa Muhammadu Buhari a wani abu da ake iya kira da girgiza a ranar Asabar, 12 ga watan...

Shugaban Kasa Buhari Ya Ce Ya Yi Iyakar Iyawar kokarinsa ga ‘yan Najeriya

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yabawa shekaru 7 da ya yi yana shugabancin kasar NajeriyaShugaban ya bayyana cewa ya yi iyakar kokarin sa ga...

Martanin ‘yan Najeriya kan nadin Yusuf Buhari sarautar Talban Daura

‘Yan Najeriya da dama sun mayar da martani, bayan BBC Hausa ta wallafa hotunan dan shugaban kasa, Yusuf Buhari wadanda aka nada shi sarautar...

Allah ya isa tsakaninmu da Buhari, Barista Audu Bulama Bukarti

Mai bincike karkashin cibiyar harkar tsaro ta Tony Blair a kasar Birtaniya, Barista Audu Bulama Bukarti ya ce tsakanin jama’an Najeriya da shugaban kasa...

Sai mulki ya kubuce sannan Buhari da ‘yan kanzaginsa za gane kuskurensu, Barista Bulama Bukarti

Fitaccen lauya mai aiki da cibiyar harkar tsaro da ke Birtaniya ta Tony Blair, Barista Audu Bulama Bukarti ya ce Buhari da duk wasu...

Da maganar Buhari da Hon din mota duk daya ne a wurina, Nastura Ashir Sheriff, shugaban NGC

Shugaban kungiyar hadin kan arewa, NGC, Nastura Ashir Sherif ya ce da maganar Buhari da hon din mota duk daya ne.Ya kafa hujja da...

‘Yan Arewa munafukai ne sun yi shiru saboda Musulmi dan Arewa ne yake mulki – Aisha Yesufu

‘Yar gwagwarmaya Aisha Yesufu ta yi wa ‘yan arewa wankin babban bargo ciki har da wasu masu yi mata tsokaci a karkashin wallafarta.A cewarta,...

Wata sabuwa: An bukaci Buhari ya binciki su Buratai akan cin hanci

Maganganu sun fara yawaita daga wurare daban-daban tun bayan da shugaba Muhammadu Buhari ya cire su Buratai ya nada sababbin shugabannin tsaro Jam'iyyar...

Fadar shugaban kasa ta bayyana dalilin da ya sanya Buhari ya sallami Hafsoshin tsaron shi

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sauke shugabannin tsaro saboda akwai matukar bukatar yin hakan Kamar yadda Femi Adesina yace, Shugaba Buhari yana bukatar...

Ka canja salon mulki ka bayan canja hafsoshin tsaro, Dattawan Arewa ga Buhari

Kungiyar dattawan arewa (NGF) ta ce ba canja hafsoshin tsaro kadai ne zai kawo karshen rashin tsaro a Najeriya ba Ta ce wajibi...

Buhari: Kasa na fama da bashi, ku rage caccakar mulkin mu

A ranar Alhamis, Shugaba Muhammadu ya roki 'yan Najeriya da su rage caccakar mulkinsa A cewarsa, a halin da kasar nan take, ya...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsMuhammadu Buhari