Mufti Ismail Menk ya garzaya Pakistan domin taimakawa mutanen da ambaliyar ruwa ta ritsa da su
Sanannen malamin addinin musuluncin nan Mufti Ismail Menk, yanzu haka yana ƙasar Pakistan domin taimakawa mutanen da iftila'in ambaliyar ruwa ta ritsa da su.Yanzu...