20.1 C
Abuja
Friday, December 9, 2022

Tag: Miji

Yadda tsohon mijina ya yashe albarkatun jikina na mokaɗe tamkar tsohuwa, Wata mata

Wata mata ta bayyana yadda gabadaya ta sauya bayan rabuwar aurenta da tsohon mijinta wanda su ka kwashe shekaru 18 takwas. Matar mai shekaru...

Auren Kannywood: Tsohuwar Jaruma Wasila Isma’il da mijinta sun cika shekaru 20 da aure

Yayin da mutane da dama ke kallon cewa auren jaruman Kannywood ba ya dadewa musamman idan aka kalli yadda aure ke ta mutuwa jaruman...

Zama da saurayina a gidan mijina ya sanya musu shakuwa mai yawa, Matar aure

Tamica Wilder wata mata ce da ke zama a gida daya da saurayinta da kuma mijinta tare da yaranta, Legit.ng ta ruwaito. Tamica ta...

Matar aure taci bakin duka a hannun budurwar mijinta bayan ta gaura mata mari

Ganau ya bayyana yadda budurwar mijin wata mata ta yi mata bakin duka inda ta bar ta warwas a kasa a titin Ibadan, LIB...

Na ritsa mijina da mahaifiyata turmi da tabarya, wanne mataki ku ka ga ya dace in dauka?, Matar aure

Wata matar aure da ke zama a Jihar Gombe amma mijinta yana aiki a Abuja ta bayyana yadda da tsakar dare ta ritsa mijinta...

Yadda na hadu da mijin da na aura a Otal din da na raka saurayina lokacin ina budurwa, Matar aure

Wata mata ta bayyana yadda su ka hadu da mijin da ya aureta yayin da ta fita shakatawa tare da tsohon saurayinta a shafint...

Yadda kishi ya sanya wata matar aure ta yanke mazakutar mijinta

Wata matar aure wacce tayi yunƙurin yanke mazakutar mijinta yayin da yake barci, ta samu hukuncin shekara uku a gidan gyaran hali. Lamarin dai...

Wata matar aure ta halaka mijinta har lahira a jihar Kebbi

Hukumar ƴan sandan jihar Kebbi ta cafke wata matar aure mai shekara 30 a duniya, Farida Abubakar, bisa zargin sa hannun ta a kisan...

Na wakilci mata, mu na barar addu’arku, Allah ya ba mu mazajen aure mu huta, Rahama Muhammad

Wani bidiyo wanda shafin Dokin Karfe na Facebook ya wallafa, an ga wata mata tana bayyana yadda ta shiga damuwa akan rashin aure.Kamar yadda...

Tsananin kishi yasa matar aure babbake mijinta, ƴan sanda sun bazama neman ta

Ƴan sanda a jihar sun bazama neman wata matar aure mai suna Ifeoluwa Bamidele, ruwa a jallo, wacce ake zargin ta cinnawa mijinta mai...

Wata mata ta sayawa mijin ta ‘yar bebin roba domin ta dinga maye gubinta idan bata nan

Wata mata da take matukar son mijin ta ,mai suna Char Gray 'yar kasar Burtaniya ta sayawa mijin ta wata 'yar bebin...

Wata mata ta maka mijin ta a kotu saboda ya auro aminiyar ta a matsayin kishiya a gareta 

Wata mata matashiya 'yar shekara 25 mai suna Firdausi Musa, ta maka tsohon mijin ta mai suna Saidu Abubakar a kotu, a garin Kaduna,...

Da yogot ya siye zuciyata, Zainab Yusuf, wacce ta hadu da mijinta a Twitter

Zainab Yusuf da Rayyan Tilde a wata tattaunawa da shafin BBC Hausa yayi da su sun bayyana yadda aka yi su ka hadu a...

A karshe dai jaruma Mercy Aigbe ta karbi musulunci bayan aure da mijinta musulmi babu dadewa

Jaruman masana'ntar finafinai na kudancin Najeriya, sun hadu da sauran masoya jaruma Mercy Aigbe, inda suke tofa albarkacin bakin su akan rungumar addinin sabon biloniyan...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsMiji