Mijina lusari ne ya ɓoye a banɗaki ya barni a hannun ƴan fashi -Matar aure ta nemi kotu ta raba auren su
Wata matar aure mai suna Asiata Oladejo ta shaidawa wata kotu a birnin Ibadan, jihar Oyo, ta raba aurenta da mijinta, Abidemi, saboda ragon...
Saudiyya: Magidanci ya caccake idanuwan matarsa da wuƙa a gaban ‘ya’yanta bakwai
Matar ta yi aski ba tare da samun amincewar mijinta ba. Da mijin ya gane haka, sai ya fusata har ya yi mata barazanar...