24.1 C
Abuja
Saturday, January 28, 2023

Tag: Maza

Wani lokacin ƴan iskan maza sun fi iya soyayya, Fatima Umar

Wata budurwa ma’abociya amfani da kafar sada zumuntar zamani ta Twitter mai suna Fatima Umar ta bayyana irin mazan da su ka fi iya...

Bodi: Kabilar da mata ke rububun maza masu rusa-rusan ciki

Kabilar Bodi ko Me’en su na rububin maza masu katon tumbi. Su na zaune ne a yankin tafkin Omo da ke Ethopia kuma babban...

Jerin fitattun kasashe 5 da mace daya ke da damar auren maza dayawa a lokaci guda

Yayin da ake kai ruwa rana a kasashe da dama idan miji zai kara aure, akwai kasashen da su ke yarje wa mace auren...

Yadda maza suke basaja wai suna son ayi musa aski kawai don suyi magana da ni, wasu ma gashin su bai isa aski ba

Wata budurwa mai yiwa maza aski, wadda ta sami daukaka ta hanyar yiwa wasu fitataurari taurari, kamar su Davido da Timaya aski, ta bayyana...

Bayan dirkawa mata 2 ciki, an mayar da wanda ya sauya jinsi zuwa gidan yarin maza

Demi Minor mai shekaru 27 ya koma bangaren gidan gyaran halin Garden State Youth daga Edna Mahan a watan Yuni. An daure ta ne...

Kaso 98% na mazan Najeriya masu aure, su na da ‘yan matansu a waje, Boma

Jarumin shirin gida talabijin na BBNaija, Boma Akpore ya ce kaso 98 bisa dari na mazan aure da ke kasar Najeriya su na da...

An yi ram da wasu maza 4 bayan sun taru sun yi wa kadangare fyade

Wasu maza 4 suna hannun hukuma bayan an zargesu da yi wa wani kadangaren gadi a Gidan kulawa da Damisa na Sahudari da ke...

Hukumar kwastam ta samu nasarar kwace katan 383 na maganin kara karfin maza yayin jima’i iri-iri

Hukumar kwastam mai dakile fasakwabrin kayayyaki a Najeriya ta bayyana yadda ta kama maganin tari na codeine wanda yakai darajar naira miliyan 212 da...

Matashi ya koka bayan budurwar sa ta yaudare shi, ya ganta a talabijin a wani shiri na neman soyayya

A kwanakin baya ne wani matashi ɗan ƙasar Ghana ya wallafa a shafin sa na Twitter inda ya bayyana yadda tsohuwar budurwar sa ta...

Balarabiya ta auri maza 2 lokaci daya a birnin Jeddah

A cewar majiyoyi da dama da kuma yadda rahoton ya zo, an ruwaito cewa mahaifin wata yarinya ya aurar da ita ga wani mutumi...

Sarkin Shaidanu: Kashi 85 na maza da suke mutuwa na da nasaba da masifar da matayensu ke jefasu a ciki

Wani fitaccen mai maganin gargajiya dake jihar Enugu, Simon Odo, wanda aka fi sani da sarkin shaidanu, ya ce mata ne sanadiyyar mutuwar mazansuYa...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsMaza