24.1 C
Abuja
Saturday, January 28, 2023

Tag: Mawaki

Ban da burin da ya wuce kowa a duniya ya san ni, Sadiq Saleh, Mawaƙin ‘Abin ya motsa’

Sadiq Saleh, sabon mawaki wanda ya samu shahara bayan sakin wakarsa mai taken ‘Abin ya motsa’ ya bayyana burinsa a rayuwa inda yace yana...

Shahararren mawakin Pakistan ya bar kida da waka, zai mayar da hankali kan musulunci

Wani mawaki dan kasar Pakistan ya yanke shawarar yin bankwana da wake-wake domin mayar da hankali kan addinin musulunci.Mawakin mai suna Abdullahi Qureshi ya...

Za a yi wa mawakin “Nigeria Jaga-Jaga, Idris Abdulkarim dashen koda, yana neman addu’a

Fitaccen mawakin gambara na Najeriya, Eedris Abdulkareem ya bukaci addu’ar ‘yan Najeriya yayin da ake shirin yi masa dashen koda, Nigerian Pulse ta ruwaito.A...

An yankewa mawakin Amurka, R. Kelly shekaru 30 a gidan yari akan lalata da kananun yara

An yankewa mawakin kasar Amurka, R. Kelly daurin shekaru 30 a gidan yari ranar Laraba akan amfani da damar daukakarsa wurin lalata da kananun...

MashaAllah: Matar Jarumin kannywood kuma mawaki Garzali miko ta haihu

A yammacin ranar Talata Jarumi kuma mawakin Kannywood, Garzali miko ya wallafa batun samun karuwar da ya yi a shafinsa na Instagram.Kamar yadda ya...

Wani mawaki ya rangada wa shugaban ‘yan bindiga, Bello Turji, hadaddiyar waka ya na jinjina masa

Wani mawaki ya gwangwaje fitaccen dan bindiga, Bello Turji, wanda ya addabin jihohin Zamfara, Sokoto da wasu sassan Nijar da wakar yabo.Wata waka da...

Wallafar Nazir Sarkin Waka a Instagram yana goyon bayan dukan mata ya tayar da kura

Babban mawaki Nazir Sarkin waka kuma jarumin fina-finai lya janyo cece-kuce sakamakon wata wallafa da yayi a shafinsa na Instagram.A shafinsa mai suna Sarkin_Wakar_San_Kano...

An hana mawakin da ya zagi Annabi a Kano ganin lauya

Mawakin nan dan shekara 22, mai suna Yahaya Sharif-Aminu, wanda kotun Shari'ar Musulunci ta jihar Kano ta yankewa hukuncin kisa a ranar 10 ga...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsMawaki