Saura kiris mu kawo karshen matsalar tsaro – Gwamna Sani Bello
Gwamnan jihar Neja Sani Bello ya bayyana cewa har yanzu gwamnatinsa na iya bakin kokarinta wajen ganin ta kawo karshen matsalar tsaro a fadin jihar.…
Gwamnan jihar Neja Sani Bello ya bayyana cewa har yanzu gwamnatinsa na iya bakin kokarinta wajen ganin ta kawo karshen matsalar tsaro a fadin jihar.…
Shugaba Buhari ya tabbatar wa da 'yan Najeriya cewa zai kawo karshen ta'addanci a 2021 Dalilin haka yasa ya bukaci addu'o'i daga duk masu kishin…
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da gwamnan jihar Borno Babagana Zulum akan matsalar tsaro a Najeriya...
Wani rahoto ya bayyana cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari baya shirin cigaba da zama akan kujerar mulkin Najeriya, maimakon yadda dokar kasa ta tanada...
Babbar jam'iyya mai mulki ta APC ta zargi wani gwamna a yankin Arewa maso Yamma da hannu kan hare-haren ta'addaci da ake kaiwa a yankin...
Matsalar da ta addabi fannin tsaro da ilimi ta sanya mataimaki shugaban kasa Yemi Osinbajo da gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje suka gana a…