Na so ace ana kai ziyara lahira, Matashin da budurwarsa ta rasu ana gab da aurensu
Abdulmuhyi Bagel Garba, kanin kwamishinan wutar lantarki da kimiyya da fasaha na Jihar Bauchi, Hon Garba Bagel, ya yi wata wallafa a shafinsa na kafar…
Abdulmuhyi Bagel Garba, kanin kwamishinan wutar lantarki da kimiyya da fasaha na Jihar Bauchi, Hon Garba Bagel, ya yi wata wallafa a shafinsa na kafar…
Wani matashi a shafin Twitter mai suna Davey ya nuna maƙudan kuɗaɗen da ya ajiye bayan ya daina shan barasa. Ya yanke shawarar adana kuɗin…
Wani matashi mai suna Bilal ya lakada wa mahaifinsa duka a Basawa da ke Zaria, karkashin Jihar Kaduna bayan wata hayaniya ta hada su da…
Hawaye sun kwarara yayin da 'yan bindiga suka harbe fitaccen ɗan kasuwa sati ɗaya kafin aurensa.An rawaito cewa an kashe wani shahararren ɗan kasuwa Issac…
Wani matashi dan Najeriya da ke aikin wanki a sansanin NYSC ya jajirce, ya koma makaranta kuma yanzu yana hidima.Wani ɗan Najeriya mai suna Joseph…
A yayin da ‘yan siyasar Najeriya ke ci gaba da bayyana muradin su na tsayawa takarar shugabancin ƙasar a shekarar 2023, wani matashi dan Najeriya…
Wani matashi da shekara 35, mai suna Jermaine, ya sha alwashin sai yayi nasarar tseratar da mahainciyar sa, ba tare da la'akari da cewa zai…
Ba tare da dubi da tazarar shekaru 60 din da ke tsakaninsu ba, wani matashi ɗan shekara 25 ya faɗa kogin son wata tsohuwa mai…
Wani matashi dan ƙasar Afrika ta Kudu ya bai wa mahaifiyarsa mamaki da kyautar sabuwar mota kirar Mercedes Benz A200 Sedan, lamarin da ya sanya…
Wani matashi ya nuna sakamakon jarabawar WAEC da jami'a bayan ya kammala karatun digiri ɗinsa na farko a fannin injiniyanci ‘Yan Najeriya da dama da…
Matashin mai suna Murtala Jaɓɓe Shuni ya Ƙirƙiro injin ban ruwan albasa mai amfani da hasken rana. "Banyi karatun boko ba gaskiya amma dai-dai gwargwado…
Wani matashi ɗan Najeriya wanda ake yi wa lakabi da Injiniya Kabir ya ba mutane da dama mamaki da fikirarsa bayan ya ƙera babur. A…