35.1 C
Abuja
Monday, January 30, 2023

Tag: Matasa

Shugaba Buhari ya aike da wani muhimman saƙo ga matasan Najeriya

Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, a ranar Laraba, ya roƙi matasa da su nemi ilmi ba domin samun aikin gwamnati ba saboda yanzu ba sauran...

An kama wasu matasa guda 5 bisa zargin zagin wadansu ministoci 2 a Haramin Madina 

'Yan sanda a garin Madina, sun damke a kalla mutane biyar a masallacin Annabi Muhammadu SAW, dake Madina, bisa zargin aibatawa gami da zagin...

Npower ta fitar da sabbin ka’idodi domin zabar ‘yan zango na biyu 2 da kuma tantance su 

Rashin fahimtar da ake samu dangane da zabar yan zango na biyu na yan Npower, ya zo karshe, a sakamakon fitar da sabbin ka'idodi...

Yadda matasa su ka lakada wa barawon janarato duka sannan su ka yi masa tumbir

Wani dan jari bola ya ci bakin duka a hannun jama’a bisa zarginsa da satar janarato guda uku a Bayelsa, LIB ta ruwaito.Kamar...

An sha mu mun warke: Matasa sun yi caa akan dan takarar shugaban kasa, Adamu Garba II, bayan ya ce a tara masa kudin...

Fitaccen dan gwagwarmaya kuma matashin dan takarar shugaban kasar nan, Adamu Garba II ya sha caccaka bayan ya bukaci a tara masa kudin fom...

Yadda wasu matasa suka tasa wa barawo taliya, bayan ya lamushe suka hau jibgarsa

An ba wa wani da ake zargin barawon kebur ne kwanon taliya, yayin da ake mishi horo a yankin Agorogbene na karamar hukumar Sagbama...

2023 : Ina yin tattaki daga Abuja zuwa Legas a kafa saboda kaunar Tunibu – Inji wani matashin Bakano

Hassan Lawan, wani dan garin Durun, dake karamar hukumar Kabo ta jihar Kano, ya fara tattaki ranar Laraba tun daga Abuja zai je Legas,...

‘Yan sanda sun cafke wasu matasan da suka kashe budurwar domin yin tsafin kudi da ita

Jami’an ‘yan sanda sun kama wasu matasa uku da laifin kashe wata budurwa domin yin tsafin kudi da ita a jihar OgunAn kama su...

Yadda ‘yan sandan Pakistan suka gurfanar da maza 4 gaban kotu akan zargin batanci bayan sun yi gardama da limami

‘Yan sandan kasar Pakistan sun kama wasu maza 4 inda suke zarginsu da batanci bayan sun yi gardama da wani limamin masallaci.Hakan ya biyo...

An kama matasa 18 a jihar Bauchi da suka shirya bikin nuna tsiraici

'Yan sandan jihar Bauchi sun samu nasarar kama wasu matasa guda 18 masu shirya bikin nuna tsiraici a karamar hukumar Dass Kamar yadda...

Hisbah ta cafke matasa 53 a Kano masu siyar da miyagun kwayoyi

Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kama samari da 'yan mata masu karancin shekaru guda 53 a jihar KanoAn kama su ne suna aikata...

Kada ku dogara da gwamnati ta baku aikin yi, Aregbesola ga matasan Najeriya

Ministan cikin gida Rauf Aregbesola ya shawarci matasan Najeriya dasu fara abubuwa na dogaro da kai, wanda hakan zai taimaka musu ba tare da sai sun fita neman aiki ba...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsMatasa