24.1 C
Abuja
Saturday, January 28, 2023

Tag: matarsa

Duk namijin da ya kula hankalin matarsa ya karkata kan yara, ya kara aure, Jarumi Ibrahim

Wani jarumin finafinan kudu, Ibrahim Chatta ya bai wa maza masu aure shawara dangane da yadda za su bullo wa matansu da zarar sun...

Ka bar ni in mori aure na: Uba ya koka kan yadda dansa ya ki barinsa da matarsa su kadaice

Wani dan Najeriya ya koka akan yadda dansa ya takura masa inda ya hana sa morar aurensaA cewar mutumin, dansa yana makale wa matarsa...

Yadda matashi ya halaka matarsa saboda ta shanye masa Koko

Wani matashi a Jihar Neja ya halaka matarsa har lahira saboda rikicin da ya balle tsakaninsu saboda kokoLamarin ya faru ne a Kauyen Kadaura...

Bayan shekaru 15 yana biyan kudin haya, miji ya fadi warwas bayan gano matarsa ce mai gidan

Wani mutum dan kasar Zambia mai suna Martin Stampa ya fadi kasa warwas inda ya sume bayan gane cewa ashe matarsa ce mai gidan...

Furodusa Champagnebeatz yace ba shine mahaifin ‘yayan sa guda 3 da matarsa ta haifa masa ba

Shararren mai daukar nauyin kade-kade da wake-wake Champagnebeatz, ya ja hankalin yan Nageriya da dama a yanar gizo, inda ya zargi matatar sa da...

Yadda miji ya banka wa matar sa wuta bayan ya gano ta siya kadara ba tare da sanin sa ba

Wata kotu da ke Akure a jihar Ondo ta saurari shari'ar yadda wani mutum mai shekaru 50, Daniyan Ojo ya garkame matarsa, Docas yayin...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsMatarsa