Soshiyal midiya ta kusa fashewa bayan bayyanar hotunan uwargidan Gbajabiamila sanye da sutturun N8m
Soshiyan midiya ta dauki zafi bayan bayyanar hotunan Uwargidan kakakin majalisar dattawa, Femi Gbajabiamila sanye da wasu sutturu masu tsadar gaske. A haotunan matar wacce…