” Ba zan aura maka ‘ya ta ba idan har baka da ra’ayin mace tayi aiki” – Inji wata uwa a martanin ta ga wani sako da aka ce mace mai aiki ba matar da za’a aura ba ce
Wata uwa yar Najeriya ta mayar da martani ga wani sako da aka wallafa a shafin Tuwita, wanda wanda a cikin sa aka ce mace…